![]() | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Rufa'i Garba - Aliyu Magatakarda Wamakko → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 4 Oktoba 1954 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party |
Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa (an haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamba shekara ta alif dubu daya da dari tara da hamsin da hudu 1954A.C) Miladiyya. Dan siyasan Nijeriya ne wanda ya kasance gwamnan jihar Sakkwato a Nijeriya daga ranar ishirin da tara 29 ga watan Mayu na shekarar alif dubu daya da dari tara da casa’in da tara 1999 zuwa ranar ishirin da tara 29 ga watan Mayu na shekarar dubu biyu da bakwai 2007.[1]