![]() | |
---|---|
raw material (en) ![]() | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
plant fiber (en) ![]() |
Amfani |
cotton fabric (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Natural product of taxon (en) ![]() |
Gossypium barbadense (en) ![]() ![]() |
Has characteristic (en) ![]() |
hygroscopy (en) ![]() |
Recycling code (en) ![]() | 60 |
Auduga ko kuma kaɗa da Hausar Zamfara[1] (Gusau) har Sakkwato[2] haka suke kiran ta, ita Auduga wata tsiro ce da ake nomawa a gona[3]. Wadda kuma tanada matukar amfani sosai domin kuwa kusan duk wata sutura (tufafi) daga Auduga akeyinshi. Haka kuma Auduga nada mai, Ana noman Auduga a Najeriya[4] Musamman Arewacin ƙasar, don wasu na ganin noman Auduga yana daga cikin abinda zai iya farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasar. [5] Haka kuma wasu suna ganin hanya mafi sauƙi da za'a farfaɗo da tattalin arziki a Najeriya shi ne ta hanyar inganta Noman Auduga. [6] [7]