![]() | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Augustus |
Shekarun haihuwa | 20 Oktoba 1939 |
Lokacin mutuwa | 17 ga Augusta, 2011 |
Harsuna | Turanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe |
mataimakin shugaban ƙasar Najeriya da Chief of Naval Staff (en) ![]() |
Ilimi a |
Britannia Royal Naval College (en) ![]() |
Addini | Kiristanci |
Military or police rank (en) ![]() |
admiral (en) ![]() |
Augustus Akhabue Aikhomu (ranar 20 ga watan Oktoban 1939 – ranar 17 ga watan Agustan 2011) wani Admiral ne a rundunar sojojin ruwan Najeriya, wanda ya taɓa zama mataimakin shugaban ƙasar Najeriya a ƙarƙashin shugaban mulkin soja Janar Ibrahim Babangida daga shekarar 1986 zuwa 1993.[1]