Autostrada A11 (Italy)

Autostrada A11 (Italy)
controlled-access highway (en) Fassara
Bayanai
Sadarwar sufuri Autostrade in Italy (en) Fassara
Farawa 1933
Ƙasa Italiya
Terminus location (en) Fassara Pisa (en) Fassara da Florence (en) Fassara
Kiyaye ta AUTOSTRADE PER L'ITALIA (mul) Fassara
Road number (en) Fassara A11
Wuri
ƘasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraTuscany (en) Fassara

Autostrada A11 ko kuma Firenze - Mare, babban titin mota ne da ke Italiya mai tsawon kilomita 81.7 (50.8 mi) wacce ta haɗa Florence da Pisa. A lissafi shine babbar hanyar Italiya ta biyu mafi tsufa, wacce aka gina a lokacin mulkin Fasist. Autostrada A11 ana sarrafa shi a halin yanzu ta Autostrade per l'Italiya. Itace hanyar da aka fi bi a Tuscany wacce ta hade Florencezuwa tsakiyar arewacin gabar tekun Tyrrhenian, wacce ta ratsa Kogin Arno, da yankuna masu yawan jama'a da manyan masana'antu wato Prato da Pistoia, da Valdinievole da kuma yankin Lucca. Mahada mai tsawon kilomita 18.2 (11.3 mi), wanda aka gina a shekarun 1970s ne ta hade Lucca zuwa Viareggio, wadda ta assasa mahada da Autostrada A12 zuwa Genoa.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne