Ayanda Daweti

Ayanda Daweti
Rayuwa
Haihuwa Tsolo (en) Fassara, 1990 (34/35 shekaru)
Sana'a
Sana'a mawaƙi, dan wasan kwaikwayon talabijin da jarumi

Ayanda Daweti (an haife shi a shekara ta 1990), wanda aka fi sani da sunansa na Tuckshop Bafanaz, ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mawaƙi na Afirka ta Kudu. An fi saninsa da rawar da ya taka 'Chumani Langa' a cikin shahararren jerin shirye-shiryen talabijin na Scandal!. [1]

  1. "Scandal's Ayanda Daweti on playing a queer character: "This role has helped a lot of people"". news24. Retrieved 18 November 2020.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne