Azman Ibrahim (dan siyasa)

Azman Ibrahim (dan siyasa)
Rayuwa
Haihuwa Terengganu (en) Fassara
ƙasa Maleziya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Malaysian Islamic Party (en) Fassara

Azman bin Ibrahim ɗan siyasan Malaysia ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Zartarwa ta Jihar Terengganu (EXCO) a cikin gwamnatin jihar Perikatan Nasional (PN) a ƙarƙashin Menteri Besar Ahmad Samsuri Mokhtar, memba na Majalisar Dokokin Jihar Teregganu (MLA) na Jabi tun daga Mayun shekarar 2018 kuma Shugaban Hukumar Kasa ta Kenaf da Taba sigari tun daga 2020. Shi memba ne na Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS), wata jam'iyya ce ta hadin gwiwar PN .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne