![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Banka e Kholo ea Lesotho da Central Bank of Lesotho |
Iri | babban banki |
Ƙasa | Lesotho |
Mulki | |
Hedkwata | Maseru |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1978 |
centralbank.org.ls |
Babban Bankin Lesotho (Sotho) Shi ne babban bankin Lesotho, a kudancin Afirka. Bankin yana cikin Maseru kuma gwamnansa na yanzu shine Dr. Emmanuel Letete (wanda zai fara aiki daga watan Yuni 2022). An kafa bankin a cikin shekarar 1978 a matsayin Hukumar Kula da Kuɗi ta Lesotho. [1]