Babban Bankin Masar | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
البنك المركزي المصري |
Iri | babban banki |
Ƙasa | Misra |
Mulki | |
Shugaba | Hassan Abdullah (en) |
Hedkwata | Kairo |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1898 |
Babban Bankin Masar ( CBE ; Larabci: البنك المركزي المصري ) shi ne babban banki da ikon kuɗi na Jamhuriyar Larabawa ta Masar.