![]() | |
---|---|
biological process (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
excretion (en) ![]() ![]() |
Hannun riga da |
ingestion (en) ![]() |
Bahaya ,wato yin bayan gari shine kashen aiki na sarrafa abinci, inda halitta ke fitar da abunda baida amfani na saura daga abinci ko abun sha, walau mai karfi, mara karfi ko ruwa-ruwa daga inda abincin ya sarrafu daga ciki ,sannan yabiyo ta tsuliya.
Yan'adam na fitar da datti a lokuta daban-daban daga yan'adadi a yini zuwa sau da dama a mako.