![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) ![]() | Bamako Capital District (en) ![]() | ||||
Cercle of Mali (en) ![]() | Bamako (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,227,569 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 17,255.38 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 245 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | ||||
Altitude (en) ![]() | 350 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | ML-BKO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bamako.ml |
Bamako birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin ƙasar Mali. Bamako yana da yawan jama'a 3,337,122, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. An gina birnin Bamako a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Isah.