Bar Beach, Lagos | ||||
---|---|---|---|---|
bakin teku da tourist attraction (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas | |||
Birni | Lagos, |
Bar Beach bakin teku ne a gaɓar Tekun Atlantika kusa da gabar tekun Legas, a tsibirin Victoria Island A wani lokaci, ta kasance bakin teku mafi shahara a Najeriya musamman lokacin da Legas ta zama babban birnin kasar.[1]