![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Neja | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 118 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 911105 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Baro ƙaramin gari ne na tashar jiragen ruwa a Nijar a Jihar Naija ta yanzu (tsakiyar Najeriya).
An sanya wa wani rami a kan Mars sunan ƙauyen na Baro.[1]