![]() | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - 29 Mayu 2023 ← Abdul'aziz Abubakar Yari
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
ga Yuni, 2007 - District: Bakura/Maradun
3 ga Yuni, 2003 - 2007 District: Bakura/Maradun | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Bello Muhammed Matawalle | ||||||||
Haihuwa | Maradun da Jihar Zamfara, 12 ga Faburairu, 1969 (56 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa | Fillanci | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Yaba College of Technology Thames Valley University (en) ![]() | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||||||
Wurin aiki | Jihar Zamfara | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Nigeria Peoples Party |
Bello Muhammad Matawalle (An haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairun shekara ta alif dubu daya da Dari Tara da sittin da Tara(1969)), Kuma gwamna ne a Jihar Zamfara ana masa laƙabi da "Dodo". Kuma ya lashe zaɓe a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tun daga shekara ta 2019.[1][2][3][4][5]