![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Landan, 3 ga Faburairu, 1980 (45 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta |
Dulwich College (en) ![]() Guildhall School of Music and Drama (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm1883181 |
Ben Turner, (an haife shi ranar 3 ga watan Fabrairu, 1980) ɗan wasan kwaikwayo ne na Iran na Burtaniya, wanda ya fi shahara da matsayinsa na ma'aikacin jinya Jay Faldren a shirin BBC's Casualty, jagorancin Amir a cikin sauye-sauye da yawa na shirin The Kite Runner, da kuma kuma a matsayin Louis XV a cikin shirin Doctor Who.