Benin

Benin
Flag of Benin (en) Coat of arms of Benin (en)
Flag of Benin (en) Fassara Coat of arms of Benin (en) Fassara

Take L'Aube Nouvelle (en) Fassara

Kirari «Fraternité, Justice, Travail»
«Fraternity, Justice, Labour»
«Братство, справедливост, труд»
«Bratstvo, pravica, delo»
«Brawdoliaeth, Cyfiawnder, Gwaith»
Suna saboda Bight of Benin (en) Fassara
Wuri
Map
 8°50′N 2°11′E / 8.83°N 2.18°E / 8.83; 2.18

Babban birni Porto-Novo
Yawan mutane
Faɗi 14,111,034 (2023)
• Yawan mutane 122.96 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 114,763 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mont Sokbaro (658 m)
Wuri mafi ƙasa Bight of Benin (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi French West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Augusta, 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati representative democracy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Benin (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar jamhuriyar Benin Patrice Talon (6 ga Afirilu, 2016)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 17,690,083,520 $ (2021)
Kuɗi CFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .bj (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +229
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasa BJ
Wasu abun

Yanar gizo gouv.bj
Shugaban kasar mai ci ahalin yanzu
manunin benin
wuri fetur a benin
tutar benin
ruwan kogi a benin
lokacin baya a benin
logo na benin

Benin: tana daya daga cikin. Kasashen yammacin Afrika, kuma ita karamar kasa ce, da can ana cemata dukome , a shekara ta (1894) kasar faransa ta mamaye ta har zuwa shekara ta (1960) sannan ta samu Yancin kanta. Benin ta yi iyaka da kasashe hudu su ne; daga, gabacin ta Najeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammaci ta burkina faso, Benin kasa ce me tsawo daga kudanci zuwa arewaci (650 )km , kuma tsawanta daga gabance, zuwa yammace ( 110 ) km, harshen Faransanci shi ne yaren kasar, tana da yawan mutane kimanin (4,418,000 ) a shekara ta (1988), babban birnin ta Cotonou yawan mutanen ta sun kai (1050) , Benin tana da yaruka masu dinbun yawa ( fun, adja buriya hausa dande ) da sauran su.

ginin wata hukuma a Cotonou benin
Wasa a benin

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne