![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Beverly Ifunaya Bassey |
Haihuwa | Landan, 17 ga Afirilu, 1988 (36 shekaru) |
ƙasa |
Birtaniya Najeriya |
Mazauni | Lagos, |
Karatu | |
Makaranta |
Brunel University London (en) ![]() University of Roehampton (en) ![]() |
Harsuna | Turancin Birtaniya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai tsara fim da marubin wasannin kwaykwayo |
Muhimman ayyuka |
Tinsel (TV series) The Wedding Party ...When Love Happens Chief Daddy Chief Daddy 2: Going for Broke |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm4180684 |
Beverly Naya (an haife ta da sunan Beverly Ifunaya Bassey ; a ranan 17 ga watan Afrilu ,shekaran 1989) ƴar Najeriya ce, kuma yar asalin Burtaniya ce. Ta samu lamban girmamawa mai yawa, da awad mafi kyawu na masa'na'antar Nollywood a shekarar 2010 . Ta kuma sami lambar yabo a matsayin mace yar fim wacce tayi saurin tasowa a cikin Kyautar a City People Entertainment Awards 2011.[1][2][3]