Biri Biri

Biri Biri
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 30 ga Maris, 1948
ƙasa Gambiya
Mutuwa Dakar, 19 ga Yuli, 2020
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (surgical operation (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mighty Blackpool F.C. (en) Fassara1963-1965
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia1963-1987
Augustinians FC (en) Fassara1965-1970
Wallidan F.C. (en) Fassara1970-1972
Derby County F.C. (en) Fassara1970-197000
Nykøbing FC (en) Fassara1972-19732
  Sevilla FC1973-19789932
Herfølge Boldklub (en) Fassara1978-1981
Nykøbing FC (en) Fassara1978-197822
Wallidan F.C. (en) Fassara1981-1986
 
Muƙami ko ƙwarewa attacker (en) Fassara
Nauyi 68 kg
Tsayi 176 cm
maganar biri biri

Alhaji Momodo Njie (30 Maris 1948 - 19 Yuli 2020), wanda kuma aka sani da Biri Biri, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambia wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gefen dama. Ya yi fice a kulob din Sevilla FC da ke Spain da Herfølge Boldklub da ke Denmark. Ya kuma kasance dan wasan kwallon kafa na kasa da kasa na Gambia, kuma wasu da dama suna kallonsa a matsayin mafi kyawun dan wasan kwallon kafa na Gambia a kowane lokaci.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne