Bisi Alimi

Bisi Alimi
Rayuwa
Cikakken suna demola Iyandade Ojo Kazeem Alimi
Haihuwa Lagos,, 17 ga Janairu, 1975 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Birtaniya
Mazauni Landan
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Eko Boys High School (en) Fassara
Birkbeck, University of London (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a LGBTQ rights activist (en) Fassara da HIV/AIDS activist (en) Fassara
Kyaututtuka
bisialimi.com

Bisi Alimi (an haifi Ademola Iyandade Ojo Kazeem Alimi,   an haife shi a ranar 17 ga watan Janairu shekarar 1975) ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin yan luwadi ne na Najeriya, mai magana da yawun jama'a, marubucin blog kuma mai ba da shawara kan cutar HIV/LGBT wanda ya sami hankalin duniya lokacin da ya zama ɗan Najeriya na farko da ya fito a talabijin.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne