![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Gabon | ||||
Province of Gabon (en) ![]() | Woleu-Ntem Province (en) ![]() | ||||
Department of Gabon (en) ![]() | Ntem Department (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Ntem Department (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 27,923 (2013) |
Bitam bitam gari ne a arewacin kasar gabon Wanda yake a titin fake da lamba ta 2 iyaka da kasar kamaru [1] Kamar yanda yazo a kidayar shekarar 2013 garin yana dauke da adadin kimanin mutane 27,923[2]
Gari ne Wanda yake cibiyar kasuwanci baba ,mai kuma dauke da filing jirgi [3] karamar al'umar jamusawa wadda ta hadu daga kiristocin da suka shude na a bitam garin har yanzun suna bin addini da kuma al'adun jamusawa