![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Birnin Kazaure, 4 Nuwamba, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Ehinome blossom (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Benson Idahosa |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka |
Knocking on Heaven's Door Unroyal Sanitation Day Gbomo Gbomo Express |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm5496702 |
Blossom Chukwujekwu ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, wanda ya fara wasan kwaikwayo a shekara ta 2009. A shekara ta 2015, ya lashe lambar yabo ta Best Supporting Actor Award [1]a Africa Magic Viewers Choice Awards.[2][3]