Blue chip (kasuwar jari)

Blue chip (kasuwar jari)

Blue chip wani hannun jari ne na kamfanon hannun jari (idan aka kwatanta da wanda ba na hannun jari ba) wacce tayi fice a ƙasa don ingancinta, amincinta, da kuma ikonta na samar da riba a lokuta na kunci da dadi. [1]

  1. Blue Chip Definition Investopedia

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne