![]() | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 1988 - Satumba 1990 ← Raji Rasaki - Sunday Abiodun Olukoya (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Lagos,, 21 Nuwamba, 1945 (79 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
![]() |
![]() ![]() |
Olabode Ibiyinka George ("Bode George") (an haife shi a ranar 21 ga Nuwamba 1945). Dan siyasan Najeriya ne wanda ya zama Gwamnan Soja na [1]Jihar Ondo, sannan kuma ya zama Shugaban Hukumar Tashoshin Ruwa ta Najeriya, a lokacin mataimakin shugaban ƙasa a shiyyar Kudu maso Yamma. na jam'iyyar People's Democratic Party (PDP).[2]