![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Diffa | |||
Sassan Nijar | Bosso Department (en) ![]() | |||
Babban birnin |
Bosso Department (en) ![]() | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 65,022 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tabkin Chadi da Yobe | |||
Altitude (en) ![]() | 277 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Bosso ƙauye ne a cikin Jamhuriyar Nijar.[1] Ya zuwa 2011,yankin yana da jimillar mutane 52,177.[2] Yana kan iyakar Najeriya.
A watan yunin 2013, ƴan gudun hijira tsakanin 5,000 zuwa 10,000 ne suka isa nan,wadanda suka gujewa fadan da ake yi tsakanin kungiyar Boko Haram da sojojin Najeriya a jihar Bornon Najeriya .yawancin sun zargi sojoji da laifin tashe-tashen hankula da kuma take hakin bil'adama.[3]