Brugia malayi | |
---|---|
| |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Nematoda (en) ![]() |
Class | Secernentea (en) ![]() |
Order | Spirurida (en) ![]() |
Dangi | Onchocercidae (en) ![]() |
Genus | Brugia (mul) ![]() |
jinsi | Brugia malayi Brug, 1927
|
Brugia malayi | |
---|---|
B. malayi, blood smear, Giemsa stain | |
Scientific classification ![]() | |
Kingdom: | Animalia |
Phylum: | Nematoda |
Class: | Chromadorea |
Order: | Rhabditida |
Family: | Onchocercidae |
Genus: | Brugia |
Species: | B. malayi
|
Binomial name | |
Brugia malayi S.L. Brug, 1927
|
Brugia malayi filarial ne ( arthropod -borne) nematode (roundworm), daya daga cikin kwayoyin cuta uku masu haddasa filariasis lymphatic a cikin mutane. Lymphatic filariasis, wanda kuma aka sani da elephantiasis, wat ne da ke nuna cutace a kumburi na ƙananan gaɓɓai. Sauran nau'o'in filarial guda biyu na filariasis lymphatic su ne Wuchereria bancrofti da Brugia timori, wanda dukansu sun bambanta da B. malayi a tsarin halitta da kuma alamomi, kuma a cikin yanki. [1]
B. Malayi tana yaduwa ne ta hanyar cizon sauro na Mansonia, kuma anfi samunshi a kudu da kudu maso gabashin Asiya. Yana daya daga cikin cututtukan wurare masu zafi da Hukumar Lafiya ta Duniya ta yi niyya don kawar da ita nan da shekara ta 2020, wanda ya haifar da rigakafin da haɓakar magunguna, da kuma sabbin hanyoyin kare kamuwa da ƙwayoyin cuta.