Buba Galadima | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Buba Galadima dan siyasan Najeriya ne, wanda ya kasance Sakataren Jam’iyyar Congress for Progressive Change (CPC) na kasa, wanda aka kirkira tun kafin zaben shekara ta 2011 a matsayin babban dandamali ga tsohon shugaban mulkin soji kuma Shugaban Najeriya Janar Muhammadu Buhari. Shi ne kakakin Jam'iyyar PDP na yanzu.