![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Gambiya, 21 Nuwamba, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Bubacarr Jobe (an haife shi ranar 21 ga watan Nuwambar 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambiya wanda a halin yanzu yake bugawa ƙungiyar Norrby ta Sweden wasa.