Burundi Franc

Burundi Franc
kuɗi da franc (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Burundi
Central bank/issuer (en) Fassara Bankin Jamhuriyar Burundi
Lokacin farawa 1964
Unit symbol (en) Fassara FBu da FBu
hoton burundi franc

Faran ( ISO 4217 lambar BIF) ita ce kudin Burundi . An raba su ne zuwa santimita 100, duk da cewa ba a taba fitar da tsabar kudi a cikin santi ba tun lokacin da Burundi ta fara fitar da kudinta. A lokacin da Burundi ta yi amfani da kudin kasar Belgian Kongo ne aka fitar da tsabar centimita.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne