![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Haarlemmermeer (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg |
Calvin Stengs (An haifishi ranar 18 ga Disamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan reshe na ƙungiyar Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Netherland.