![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Jiangsu (en) ![]() |
ƙasa | Kanada |
Karatu | |
Makaranta |
McGill University McGill University School of Computer Science (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
ɗan kasuwa, babban mai gudanarwa, business executive (en) ![]() ![]() |
Mahalarcin
|
Changpeng Zhao wanda aka fi sani da CZ an haifeshi a kasar Sin amma dan kasuwa ne a kasar Kanada, an taba kama shi a Amurka kan laifin sarrafa kudin haram. Zhao yana daga cikin wanda suka kafa Binance kuma shine tsohon shugaban Binance din, babban kamafanin gudanar da kasuwancin kirifto a Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin da biyu. [1]