![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Chișinău (ro) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | MOldufiniya | ||||
Municipality of Moldova (en) ![]() | Chișinău Municipality (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 639,000 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 5,195.12 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 123 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Bâc (en) ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 85 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1436 (Gregorian) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Ion Ceban (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | MD-20xx | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | chisinau.md |
Chisinau ko Cisinu[1] (da harshen Maldoba: Chișinău) birni ne, da ke a ƙasar Maldoba. Shi ne babban birnin ƙasar Maldoba. Chisinau yana da yawan jama'a 532,513 bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Chisinau a karni na sha biyar bayan haifuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Chisinau Ion Ceban ne.