Ciwon Huhun Daji | |
---|---|
![]() | |
Description (en) ![]() | |
Iri |
respiratory system cancer (en) ![]() ![]() ![]() cuta |
Field of study (en) ![]() |
oncology pulmonology (en) ![]() |
Sanadi |
shan taba, asbestosis (en) ![]() ![]() ![]() smoking (en) ![]() |
Symptoms and signs (en) ![]() |
chest pain (en) ![]() ![]() ![]() ![]() wheeze (en) ![]() |
Effect (en) ![]() | Mutuwa |
Physical examination (en) ![]() |
radiography (en) ![]() ![]() ![]() biopsy (en) ![]() |
Genetic association (en) ![]() |
CHEK2 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Identifier (en) ![]() | |
ICD-10-CM | C34.2, C34.1 da C34.3 |
ICD-9-CM | 162.3, 162.5, 162.8 da 162.4 |
ICD-10 | C3333.-C3434. |
ICD-9 | 162162 |
OMIM | 211980, 608935, 612593, 614210 da 612571 |
DiseasesDB | 7616 |
MedlinePlus | 007194 da 007270 |
eMedicine | 007194 da 007270 |
Disease Ontology ID | DOID:1324 |
Ciwon huhun daji ciwo ne na qarin huhu ana danganta shi da girmar tantani mara magani na fale-falen nama ta huhu. Idan kuma ba a nemo magani ba, wannan qari zata yaɗu a sassan huhun ta hanyar metastasis, zuwa fale-falen nama ko sassan jikin. Yawancin ciwon daji da ke faruwa a huhu ana ce da su ciwon huhun daji na farko, acrcinomas. Ainihin waɗannan ire-ire biyu sune; karamin-tantanin huhun carcinoma (SCLC) da mara-karamin-tantanin huhun carcinoma (NSCLC). [1]Yawan alamomin wannan ciwo sune; tari (da tarin jini), ramewa, kasawar numfashi da ciwon kirji.
Kaso bisa darin jama'a tamanin da biyar (85%) na matsalolin ciwon huhun daji ya nuna cewa shan taba na tsawon lokaci na kawo ciwon. Sa'annan 10-15 bisa dari (10-15%) matsalolin wannan ciwo ya samu ne ta rashin shan taba/sigari. Wadannan matsalolin na sa haduwa matsalar kayyade da watsawa zuwa rado gas, asbestos, da wasu hayakin kone-kone da wasu gurbacewar iska. Za a iya ganin ciwon huhun daji kamar ciwon kirji ne idan an yi hoto aka kuma hada duba da na'ura (CT). Gwajin ta bayyanu ta bayosfsi wanda kullum ana yinta bronchoscopy ko na'ura mai kwakwalwwa.
Rigakafin shi ne ta kiyaye hazarin kamuwa da ita, tare da shan hayaki da kuma gurvacewar iska. kula da wannan da sakamako na tsawon lokaci ya danganta ga irin ciwon huhun dajin, yanayinta (yadda ya ke yaxuwa), da kuma dukan lafiyar mutumin. 'yawancin matsalolin ba a iya magance su. Maganinsa na yau dakullum ya hada da fixa, da magangunan kimiya, da dauka hoton. Ana iya magance NSCLC da fixa wasu lokuta, sa'annan SCLC kuma qan ji magangunan kimiya da daukan hoton da sauri fiye da fixa.
A duniya gaba daya a shekara ta 2012, an same mutum miliyan daya da digo takwas (1.8 million), an gwada su da ciwon huhun daji, sa'annan mutum miliyan daya da digo shida sun mutu ta dalilin ciwon (1.6 million). Wannan ya zamma sanadiyyar mutuwa a maza na ciwon huhun daji gama gari da ya faru da na biyu cikin sanadiyyar mutuwar mata bayan ciwon-nono. 'yan shekaru saba'in ne an fi gwada su da wannan cutar. Mutane kashi sha bakwai da digo hudu cikin dari cikin Qasar Amurka an gwada su da wannan ciwon huhun daji, sun rayu da ciwon na shekaru biyar bayan gwajin, sa'annan sakamakon a Qaddarance a Qasashe masu tasowa.[2]