Dafa-duka | |
---|---|
shinkafa | |
![]() | |
Kayan haɗi |
shinkafa, tumatur, Manja, peppercorn (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Tarihi | |
Asali | Senegal, Najeriya da Ghana |
Suna saboda |
Wolof people (en) ![]() |
Dafa-duka (/dʒəˈlɒf/), na shinkafa dafa duka (jollof rice da Turanci), shinkafa ce daga Yammacin Afirka. A girke-girke galibi ana yin shi da shinkafa mai dogon hatsi, tumatir, albasa, kayan yaji, kayan lambu da nama a cikin tukunya guda ɗaya, koda yake kayan aikin sa da hanyoyin shiri sun bambanta a yankuna daban-daban.