Dalasi | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Suna saboda | dollar (en) |
Ƙasa | Gambiya |
Applies to jurisdiction (en) | Gambiya |
Central bank/issuer (en) | Central Bank of The Gambia (en) |
Wanda yake bi | Gambian pound (en) |
Lokacin farawa | 1971 |
Unit symbol (en) | D |
Subdivision of this unit (en) | butut (en) |
Dalasi kudin kasar Gambiya ne, wanda aka fara amafani dashi a shekarar 1971. Kuma duk Dalasi daya ana kasashi Butut 100. Shine ya maye gurbin Pound na Gambiya, akan 1 Pound dai dai yake da Dalasi 5. Misali 1 Dalasi = 1.2 Pound= 4 Shilling. [1]