Dandi (Nijeriya)

Dandi

Wuri
Map
 11°50′39″N 3°48′31″E / 11.8442°N 3.8086°E / 11.8442; 3.8086
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Kebbi
Yawan mutane
Faɗi 144,273 (2006)
• Yawan mutane 72.03 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,003 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 862

Dandi karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya. tayi iyaka da Jamhuriyar Nijar. Tana da hedkwatarta a cikin garin Kamba. Ana raba iyakar Dandi ta kudu da karamar hukumar Bunza.[1]

Tana da Fadin kasa murabba'in 2,003 km2 a kidayar da akayi a shekarar 2006 Dandi tanada yawan jama'a 144,273.
  1. https://www.finelib.com/listing/Dandi-Local-Government-Area/62513/

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne