![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Johannesburg, 28 ga Afirilu, 1962 (62 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Wurin aiki | Afirka ta kudu |
IMDb | nm0740213 |
Darrell James Roodt (an haife shi a Johannesburg, 28 ga Afrilu 1962) shi ne darektan fina-finai na Afirka ta Kudu, marubuci da kuma furodusa. Wataƙila an fi saninsa da fim dinsa na 1992 Sarafina! wanda ya fito da 'yar wasan kwaikwayo Whoopi Goldberg .[1] Har ila yau an dauke shi a matsayin darektan fina-finai mafi girma a Afirka ta Kudu, Roodt ya yi aiki tare da marigayi Patrick Swayze a Father Hood, James Earl Jones a Cry, the Beloved Country da Ice Cube a Dangerous Ground .