![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Saldanadda Hobyo (so) سلطنة ابناء كيناديد (ar) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni |
Hobyow (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Hiraab Imamate (en) ![]() | ||||
Wanda ya samar | Yusuf Ali Kenadid | ||||
Ƙirƙira | 1878 | ||||
Rushewa | 26 Disamba 1925 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Shugaban ƙasa | Yusuf Ali Kenadid (1878) |
Sultanate of Hobyo ( Somali , Larabci: سلطنة هوبيو ), wanda kuma aka fi sani da Sultanate of Obbia, [1] masarautar Somaliya ce ta karni na 19 a arewa maso gabas da tsakiyar Somaliya da gabashin Habasha. Yusuf Ali Kenadid ne ya kafa ta a cikin 1870s. kuma ya kasance ɗan uwan Sarkin Musulmi Osman Mahamuud ne, wanda ya mulki daular Majeerteen Sultanate.[2]