David Ajala | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | London Borough of Hackney (en) , 21 Mayu 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta | West London College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Muhimman ayyuka | Supergirl (en) |
IMDb | nm2916966 |
David Ajala (an haife shi a ranar 21 ga watan Mayun shekara ta alif dari tara da tamanin da shida1986A.c), dan wasan kwaikwayon kasar Ingila ne. Ya fito a matsayin Manchester Black a shirin Supergirl da Captain Roy Eris a shirin Nightflyers. A watan Oktobar shekara ta 2020, sannan ya shiga cikin jerin wasannin kwaikwayo na yau da kullun na uku na Star Trek: Gano .