David C. Hilmers | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Clinton (en) , 28 ga Janairu, 1950 (74 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Naval Postgraduate School (en) Cornell College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa, astronaut (en) , injiniya da likita |
Employers | National Aeronautics and Space Administration (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Aikin soja | |
Fannin soja | United States Marine Corps (en) |
Digiri |
colonel (en) colonel (en) |
David Carl Hilmers (an haife shi a watan Janairu 28, 1950) tsohon dan sam jannati ne NASA wanda ya yi jigilar jiagen sama guda huɗu. An haife shi a c clinton lowa, amma yana ɗaukar dewitt lowa , a matsayin garinsa. Yana da 'ya'ya maza biyu da suka girma. Abubuwan nishaɗinsa sun haɗa da kunna piano, aikin lambu, kayan lantarki, ba da lokaci tare da danginsa, da kowane nau'in wasanni. Iyayensa sun rasu. Yana da digiri na ilimi biyar, shi ne dan sama jannatin Amurka na biyu mafi ilimi a hukumance.[1]