![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jos, 14 ga Yuni, 1988 (36 shekaru) |
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Anderson University (en) ![]() Heritage Christian School (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm3912883 |
Oladayo A. Okeniyi (an haife shi a watan Yuni 14, 1988) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya,[1] wanda aka fi sani da taka rawar Thresh a cikin Hunger[2] da Danny Dyson a cikin Terminator Genisys.[3]