![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 4 ga Faburairu, 1974 (51 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos Digiri a kimiyya : ikonomi |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta da ɗan siyasa |
Wurin aiki | Lagos State House of Assembly |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
IMDb | nm2090825 |
Desmond Elliot (an haife Desmond Oluwashola Elliot;a ranar 4 ga watan February shekarar 1974) ya kuma kasance Dan kasar Najeriya ne, dan'fim, mai-shiri, kuma dan'siyasa[1][2] wanda ya fito acikin sama da films dari biyu da shirye-shiryen telebijin da soap operas[3]. Ya kuma lashe kyeutan best supporting actor acikin drama na 2nd Africa Magic Viewer's Choice Awards kuma an gabatar dashi best supporting actor a 10th Africa Movie Academy Awards.Ya Shiga siyasa inda ya fito Neman Dan majalissa kuma An zaɓe shi dan'majalisa a Lagos State House of Assembly, mai wakiltar Surulere Constituency,a ranar 11 ga watan Afrilun shekarar, 2015 Nigerian General Elections.