![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 19 ga Afirilu, 1979 (45 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Adeyemi Okanlawon |
Mahaifiya | Adeyinka Okanlawon |
Abokiyar zama |
Damilola Okanlawon (en) ![]() |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Matakin karatu |
Bachelor of Engineering (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Muhimman ayyuka | Omo Ghetto: The Saga |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm4592849 |
Deyemi Okanlawon ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, talabijin, wasan kwaikwayo da kuma ɗan wasan murya. Ya shahara da rawar da ya taka a cikin shirin gidan talabijin na Gidi Up da An African City kuma ya fito a cikin Fina-Finai, Idan Gobe Ya Taso da Hanyar Jiya da kuma fitowar sa a cikin faifan bidiyo da dama na Najeriya da suka hada da No be You by Waje da Soja. by Falz The Bahd Guy.[1]