Douglas Alan Yule (an haife shi a ranar 25 ga watan Fabrairun shekara ta 1947) ɗan ƙasar Amurika ne kuma mawaƙimawaƙi ya fi shahara da kasancewa dan kungiyar Velvet Underground daga shekara ta 1968 zuwa 1973, yana aiki a matsayin bassist, mai latsa gita, mai aiki da keybod kuma mai ba da gudummawa na lokaci-lokaci a wurin magana.