![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
1999 - 2004
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Observatory (en) ![]() | ||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
Mutuwa | 13 ga Maris, 2004 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Cape Town Trafalgar High School (en) ![]() | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa |
African National Congress (en) ![]() |
Abdullah Mohamed Omar OLS (26 ga Mayu 1934 - 13 Maris 2004), wanda aka fi sani da Dullah Omar, ɗan gwagwarmayar yaƙi da wariyar launin fata ne, kuma lauya ne, kuma minista ne a majalisar ministocin Afirka ta Kudu daga 1994 har zuwa rasuwarsa.