EFootball | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 2021 | |||
Asalin suna | eFootball | |||
Ƙasar asali | Japan | |||
Bugawa |
Konami (en) ![]() | |||
Distribution format (en) ![]() |
digital distribution (en) ![]() | |||
Latest version | eFootball 2024 v3.6.2 | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) ![]() |
association football video game (en) ![]() | |||
Harshe | Turanci | |||
Game mode (en) ![]() |
single-player video game (en) ![]() ![]() | |||
Platform (en) ![]() |
PlayStation 5 (mul) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |||
Input device (en) ![]() |
Fasahar mashigar rubutun kwamfuta, computer mouse (en) ![]() ![]() ![]() | |||
PEGI rating (en) ![]() |
![]() ![]() ![]() ![]() | |||
License (en) ![]() |
proprietary license (en) ![]() | |||
External links | ||||
konami.com… | ||||
Specialized websites
| ||||
YouTube, YouTube da YouTube | ||||
Chronology (en) ![]() | ||||
|
Efootball eFootball wasan kallon kafar na'ura ne na qungiyar masu yin wasanni kala kala wato konami wanda suka habaqa kuma suka yishi. wasan Wasane wa'anda aka sake mashi suna da pro evolution soccer wanda aka sani d (winning eleven) a shekarunbaya wanda qasar Japan suka qirqira.[1] shekaran farko ta wasa mai suna efootball 2022 an fito da ita tallatin (30 ) ga Watan satinba shekara ta dubu biyu da ashirin da daya ( 2021) [2] daga baya aka canxashi zuwa ga ta wasan efootball( 2023) a ranar ashirin da biyu ga watan Augusta shekarata dubu biyu da ashirin da biyu 2022 wannan wasan wani bangare na gasar cin kofin duniya ta ( international es sports fundetion)da area d gabas.