![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Accra, 3 ga Yuli, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |
Ebenezer Kofi Assifuah-Inkoom (An haife shi ranar 3 ga watan Yuli shekara ta 1993). Shi ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kasar Ghana ne, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa na Faransa watau Pau FC da kuma ta ƙasar Ghana. Kafin ya koma kungiyar FC Sion ya taka leda a Liberty Professionals a ƙasar sa ta Ghana. An bayyana Assifuah a matsayin dan wasan gaba mai karfin iko da iya cin kwallo. Ko da yake a dabi'ance yana da kafar dama, ya samu nasarar amfani da ƙafar hagu. [1]
Shi ma ɗan wasan na ƙasar Ghana ne. A matakin matasa ya taka leda a ƙungiyar Ghana U20. A shekarar 2016 ya lashe wannan karon farko ga babbar ƙungiyar Ghana kuma ya wakilce su a gasar cin kofin ƙasashen Afirka a shekarar 2017.[2][3][4][5]