Edwin Ekiring (an haife shi a ranar 22 ga watan Disamban shekarar 1983) [1] ɗan wasan badminton ne na Uganda, wanda ake yi wa lakabi da "The Black Pearl". [1] Yana da 1.83 metres (6 ft 0 in) tsayi da nauyin 65 kilograms (143 lb) . [1]
↑ 1.01.11.2"Edwin Ekiring Biography and Olympic
Results" . sports-reference.com. Archived from the
original on 18 April 2020. Retrieved 16 July 2012.Empty citation (help)