Eliesse Ben Seghir

Eliesse Ben Seghir
Rayuwa
Haihuwa Saint-Tropez (mul) Fassara, 16 ga Faburairu, 2005 (20 shekaru)
ƙasa Faransa
Moroko
Ƴan uwa
Ahali Salim Ben Seghir
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.78 m

Eliesse Ben Seghir ( Larabci: إلياس بن صغير‎ an haife shi 16 ga watan Fabrairu shekara ta dubu biyu da biyar 2005) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ga kulob ɗin Monaco na Ligue 1 . An haife shi a Faransa, yana taka leda a tawagar kasar Morocco .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne