Elisabeth Tankeu

Elisabeth Tankeu
Rayuwa
Haihuwa Yabassi (en) Fassara, 29 ga Faburairu, 1944
ƙasa Kameru
Mutuwa Neuilly-sur-Seine (mul) Fassara, 16 Oktoba 2011
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Elisabeth Tankeu (29 Fabrairu 1944 – 16 Oktoba 2011) 'yar siyasar Kamaru ce. Ita ce kwamishiniyar ciniki da masana'antu ta Tarayyar Afirka.[1]

  1. "Countries in Africa plan tack for G-8 meeting". The New York Times. 5 July 2005. Retrieved 2009-10-20.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne