![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Loyola Marymount University (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka |
Paranormal Activity: Next of Kin (en) ![]() |
IMDb | nm7515939 |
Emily Bader 'yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka. A talabijin, an san ta da rawar da ta taka a cikin jerin shirye-shiryen Amazon Prime My Lady Jane (2024). Fim dinta sun hada da Paranormal Activity: Next of Kin (2021) da Fresh Kills (2023).