Emmanuel E. Uduaghan | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015 ← Onanefe Ibori - Arthur Okowa Ifeanyi → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Emmanuel Eweta Uduaghan | ||
Haihuwa | Warri ta Arewa, 22 Oktoba 1954 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Mutanen Urhobo | ||
Harshen uwa | Urhobo (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar jahar Benin Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) : medicine (en) | ||
Harsuna |
Turanci Urhobo (en) Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da likita | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Dr. Emmanuel Ewetan Uduaghan (An hanfe shi a ranar 22 ga Oktoba, shekara ta alif ɗari tara 1954A.c) shine Gwamnan jihar Delta daga shekarar 2007 zuwa 2015. Ya karbi mukamin ne ta hanyar zabe da ba a kammala ba (inconclusive election a Turanci) a ranar 29 ga Mayu 2007 kuma ya kasance memba a jam'iyyar People's Democratic Party (PDP). Likitan likitanci ne ta hanyar sana'a, kafin ya zama gwamna, ya kasance Kwamishinan Lafiya a Jihar Delta da ya kuma rike mukamin sakataren Gwamnatin Jiha. Dr. Uduaghan ya sake tsayawa takarar gwamna a zaben 26 ga Afrilu 2011, kuma aka sake zabe.[1]